iqna

IQNA

Tehran (IQNA) An gudanar da gasar haddar kur'ani mai tsarki karo na 4 a Banjul, babban birnin kasar Gambia , karkashin kulawar cibiyar "Mohammed Sades" ta malaman Afirka.
Lambar Labari: 3488485    Ranar Watsawa : 2023/01/11